MATAR UBA Page 13 Hausa Novel
MATAR UBA Page 13 Story Written By Milhart: Asiyah in tambaye ki Mana?” “Ina sauraron ki” “Ranar da Kika kwana a gidan mu bata tambaye ki a ina Kika Kauna ba? ” Murmushin tayi kana Tace “ke ma kin San jazaman ne wannan, har Saida ta kusa dukana ma” “Ya salam, Dan Allah Asiyah ki … Read more