MATAR UBA Chapter 24 By Milhart
MATAR UBA Chapter 24 By Milhart: Hashim da already yaji Labarin mutuwar Mahaifin Nasa yayi saurin dawowa gida daga gidan su faisal, shigowar sa Kenan yaji news din da take ji, Kan ya nufi ta harta yanke jiki ta fad’i. Cikin muryar kuka yake Kiran sunan ta, ‘dagata yayi ya d’aura kanta akan cinyar sa … Read more