MATAR UBA Chapter 17 Hausa Novel
MATAR UBA Chapter 17: cikin muryar kuka yake magana “Nana Ni? Ni zakiyi wa haka yau ke na Kaka red handed da wuni turmi da tarb’arya kin cuceni Nana, Allah ya Isa tsakani na dake” Banda kuka babu abinda da take yi, ganin bokan na kokarin guduwa ya cukumo shi ya fara na d’a Masa na jaki … Read more