MATAR UBA Chapter 20 By Milhart

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA Chapter 20 By Milhart: Abban Yesmin Maida kallon sa yayi ga Nana yace ” kinji Ina ga Dole na tafi na barku anan zan koma Zaria,sai ki rika kula dashi please” Bata so hakan ba Amma babu yanda ta iya da to kawaii ta amsa. Hashim kasa bacci yayi sai zancen zuciya yake … Read more

MATAR UBA Chapter 19 By Milhart

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA Chapter 19 By Milhart: Murmushi tayi Tace ” Yau Ina break sai gobe” da taimakon Dr Badiyya Asiyah tayi wanka sannan ta d’auko Kaya daka cikin kayan da ta kawo Mata. Yau kwanaki uku Kenan Hashim kullum yana zaryan zuwa gidan su Asiya,Amma baya samun ganin safiya,hankalin sa kullum a tashe take,har Saida … Read more

MATAR UBA Chapter 17 Hausa Novel

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA Chapter 17: cikin muryar kuka yake magana “Nana Ni? Ni zakiyi wa haka yau ke na Kaka red handed da wuni turmi da tarb’arya kin cuceni Nana, Allah ya Isa tsakani na dake” Banda kuka babu abinda da take yi, ganin bokan na kokarin guduwa ya cukumo shi ya fara na d’a Masa na jaki … Read more

MATAR UBA Chapter 16 Hausa Novel

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA CHAPTER 16: Likatan ce ta fito ta nufi Inda baba Mai gadi yake Tace “Kaine ka kawo yarinyar Nan ko?” Cikin Rawar murya ya ” eh eh nine” ” Okay Amma ya akayi Naga ruwan barkono a idon nata? ” Zaro Ido yayi yace ruwan barkono?” “Yes ruwan barkono” Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un, … Read more

MATAR UBA Chapter 15 By Milhart

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA CHAPTER: Murmushin takaici yayi yace ” Ko kad’an ban ga laifin Nana ba Kaine ka cutar da matar ka lalata Mata Rayuwa” Kamarya Kenan ban fahimce ka ba?” Gyara Zama yayi Kan yace ” Ka saurareni da kunnen basira” Yace “Kai nake sauraro.” da farko dai zan sa so ka sawa zuciyar Kan … Read more

MATAR UBA Page 13 Hausa Novel

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA Page 13 Story Written By Milhart: Asiyah in tambaye ki Mana?” “Ina sauraron ki” “Ranar da Kika kwana a gidan mu bata tambaye ki a ina Kika Kauna ba? ” Murmushin tayi kana Tace “ke ma kin San jazaman ne wannan, har Saida ta kusa dukana ma” “Ya salam, Dan Allah Asiyah ki … Read more

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel

MATAR UBA Page 9 Hausa Novel Story And Written By Milhart Page 9 Asiyah da Sallama ta shiga amma babu Wanda ya amsa tab’e Baki tayi alamun ko a jikinta, ganin safiyya a zaune ne a Kan sofa abin ya Bata mamaki cike da mamaki take kallon ta Tace “Safiyya Ashe dama kina Nan kina … Read more

DANGIN UBANA Page 14 By Milhart

DANGIN UBANA Page 14

DANGIN UBANA Page 14 By Milhart: Ma’isha ganin har sun Isa bai kulata ba cikin Murya kamar zatayi kuka Tace “Yaya yanzu Dan Allah baza ka kulani ba? Duk hakurin da nake baka baza kayi hakuri ba tsakani da Allah, bayan Kuma Kai ne kamin laifi” Kallon kin Raina min hankali ya Mata sannan yace … Read more