MATAR UBA Chapter 15 By Milhart
MATAR UBA CHAPTER: Murmushin takaici yayi yace ” Ko kad’an ban ga laifin Nana ba Kaine ka cutar da matar ka lalata Mata Rayuwa” Kamarya Kenan ban fahimce ka ba?” Gyara Zama yayi Kan yace ” Ka saurareni da kunnen basira” Yace “Kai nake sauraro.” da farko dai zan sa so ka sawa zuciyar Kan … Read more