RAINONTA ZANYI Page 6 Hausa Novel
RAINONTA ZANYI Page 6: What’s up? Normal Yaushe zaka dawo ne? Afeef ya furta yana ƙasa da Muryar sa cike da miskilanci irin nasa”. Ɗan shiru Maleek yayi kana yace “ Gaskiya zaman Nigeria babu Daɗi sam , komai sai dai kana rinƙa yi a ɓoye akasin nan . Ko hugging ne babban Al’amari ne … Read more