MATAR UBA Chapter 16 Hausa Novel
MATAR UBA CHAPTER 16: Likatan ce ta fito ta nufi Inda baba Mai gadi yake Tace “Kaine ka kawo yarinyar Nan ko?” Cikin Rawar murya ya ” eh eh nine” ” Okay Amma ya akayi Naga ruwan barkono a idon nata? ” Zaro Ido yayi yace ruwan barkono?” “Yes ruwan barkono” Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un, … Read more