DANGIN UBANA Page 14 By Milhart
DANGIN UBANA Page 14 By Milhart: Ma’isha ganin har sun Isa bai kulata ba cikin Murya kamar zatayi kuka Tace “Yaya yanzu Dan Allah baza ka kulani ba? Duk hakurin da nake baka baza kayi hakuri ba tsakani da Allah, bayan Kuma Kai ne kamin laifi” Kallon kin Raina min hankali ya Mata sannan yace … Read more